BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wata haɗakar malamai a Arewacin Najeriya ta amince Tinubu ya zarce
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwaftan ƙasashe da kuma sauran sassan duniya na ranar Lahadi 23 ga watan Agustan 2026.
'Yan wasan Najeriya da za su haska a gasar Premier League ta 2026/27
A gasar Premier League ta 2026/27, za a ganin wasu matasan ’yan wasan Najeriya, inda kusan ’yan Super Eagles tara ke wakiltar kungiyoyi biyar daban-daban.
Me ke sa maza neman maganin ƙara girman mazakuta duk da haɗarinsa?
Mazan da aka yi musu aikin tiyatar ƙara girman mazakuta za su iya sa ran girman ya ƙaru da kashi 10 zuwa 20 cikin ɗari a tsawon wata shida zuwa tara masu zuwa -amma ana iya samun saɓani aikin ya zo da matsala.
Muhimman sarautu 7 da ake ba mata a ƙasar Hausa
A tarihin masarautun ƙasar Hausa, mata ba ƴan kallo ba ne kawai a tsarin yadda ake gudanar da mulki, suna taka muhimmiyar rawa a harkokin fada da shi kansa gidan sarauta, ta hanya daban-daban da aka tanadar musu.
Me ya sa muke tsoron wasu abubuwa da wataƙila ba za su cutar da mu ba?
Yawancinmu muna jin tsoron abubuwan da ba sa haifar da babbar barazana. Masana kimiyya ba su yi imanin cewa tsoro abu ne na dabi'a da ake haihuwar mutum da shi ba—daga ina ake samun wannan tsananin tsoro?
Me ya sa wasu yaran ba su kai saura fahimta ba a makaranta?
Masana lafiya sun ce 'Dyslexia na shafar kusan kashi 20 cikin ɗari na al'ummar duniya. Duk da haka ana ganin wannan adadi ma bai kai ainihin yawan masu fama da ita ba.
Muhimman mutanen da za su jagoranci yaƙin zaɓen Tinubu na 2027
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari ne Darakta Janar (DG) na kwamitin yaƙin neman zaɓen na APC.
Tinubu ya taya ƴar Najeriya murnar lashe musabaƙar Alqur'ani ta duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwaftan ƙasashe da kuma sauran sassan duniya na ranar Asabar 21 ga watan Agustan 2026.
Yadda yanbindiga suka abka Masallatan Juma'a suka saci mutane a Neja
Wasu yanbindiga sun kai hari a wasu kauyuka na jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya inda suka kwashi mutane da ba a san yawan su ba a lokacin da suke Sallar Juma'a.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 24 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 23 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 23 Agusta 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 23 Agusta 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, An ci tarar Messi bayan marin ɗanwasa
Wannan shafi na kawo muku labaran wasanni ne daga sassan duniya, kasuwar musayar 'yan wasa da kuma manyan sauye-sauyen da ke faruwa a fagen
Alvarez na shirin zuwa Arsenal, Man Utd na son Balde
Ɗanwasan gaban Atletico Madrid Julian Alvarez a shirye yake ya koma Arsenal, Tottenham na da kwarin gwiwar kammala cinikin Omar Marmoush, yayin da Ollie Watkins ke son komawa Al-Hilal.
Arsenal ta nace wa Osimhen, Liverpool ta tuntuɓi Madrid kan Endrick
Liverpool ta tuntuɓi Madrid kan Endrick, Chelsea na jiran tayin Nicolas Jackson, yayin da Arsenal ta miƙa buƙatar ta kan Victor Osimhen.
Arsenal na nazari kan Yildiz, Atletico na dab da kammala cinikin Jackson
Arsenal na nazari kan Kenan Yildiz, Atletico Madrid na son kammala yarjejeniya da Nicolas Jackson yayin da Manchester City ke tattaunawa kan Allan Elias.
Man City da Man Utd na hamayya kan Kone, Barca ta haƙura da Alvarez
Manchester City na shirin hamayya da Manchester United kan Manu Kone, Aston Villa na son Tosin Adarabioyo yayin da Tottenham ke tattaunawa domin ɗauko ƴanwasan Man City guda biyu.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Makaman yaƙi 9 da za su sauya fasalin yaƙe-yaƙe a duniya
Yanzu salon yaƙi na ƙara karkata zuwa makaman da ba a iya ganinsu cikin sauƙi, waɗanda ke amfani da fasahar AI, fasahar laturoni da kuma tsaron sararin samaniya.
Ko Iran za ta iya kai wa ƙasashen Turai hari?
Iran na iya kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka da ke Turai idan Donald Trump ya sake kai wa Iran hari, a cewar jaridar Financial Times, wadda ta ce ta samu wannan bayani daga majiyoyin da ke kusa da hukumomin Iran.
Ya kamata a kawo ƙarshen yaƙin Iran a yanzu - Pezeshksian
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwaftan ƙasashe da kuma sauran sassan duniya na ranar Juma'a 21 ga watan Agustan 2026.
Sinadaran gina jiki 5 da mata ke buƙata
Cin abinci mai gina jiki da kuma daidaitaccen tsari shi ne ginshiƙi mafi muhimmanci na lafiyar jiki. Saboda haka, irin zaɓin abincin da kike yi yana da babban tasiri ga ƙoshin lafiyarki da kuma yadda za ki tsufa cikin koshin lafiya.
Yadda mutum 48 suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a Sokoto
Kifewar kwale-kwale na ci gaba da zama ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke jawo asarar rayuka a Najeriya, musamman a yankunan da ake amfani da koguna ke a matsayin hanyar sufuri ta yau da kullum.
Me ya sa Tinubu da Atiku ke cacar baki kan tallafin man fetur?
Yayin da yake zantawa da tawagar gwamnan Osun a ofishinsa, Shugaba Tinubu ya ce kafin hawansa mulki kimanin jihohin ƙasar 27 ba sa iya biyan alabashin ma'aikantsu, balle kuɗin ƴanfansho.
Shirin da manyan ƙungiyoyin Premier 6 suka yi don tunkarar sabuwar kaka
Akwai ƙungiyoyin da za su iya shiga gasar cin Premeir, akwai kuma ma su neman kare matsayi.
Mene ne sabon shirin tsaron ƙasa da Tinubu zai samar a Najeriya?
Shirin na zuwa ne a yayin da ƴanƙasar ke ƙara nuna damuwa kan hare-haren ƴan ta'adda da satar mutane da rikice-rikicen manoma da makiyaya da kuma ayyukan masu garkuwa da mutane.
Abu 5 da za ku yi la'akari wajen zaɓen ɗantakara a 2027
Ana yi wa masu zaɓe alƙawura da dama domin neman ƙuri'unsu, ciki har da wasu alkawuran da ake ganin zai yi wuya a iya cika su.
Me ya janyo sabon takun saƙa tsakanin Turkiyya da Isra'ila?
Turkiyya ta yi Allah-wadai da harin da aka kai kan sansanin soji na Abu Duhur da ke lardin Idlib a arewa maso yammacin Syria, bayan hare-haren sama da suka lalata filin jirgin da ma'ajiyar makamai.
Zan mayar da tallafin man fetur idan na ci zaɓe - Atiku
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 20 ga watan Agustan 2026.
Kalmomin Turanci 10 da aka Hausantar da su a shafukan sada zumunta
Masana harshen Hausa sun bayyana cewar irin wannan salo na Hausantar da kalmomi yana taƙaita rubutu sannan yana sa hira da yi sauri.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































