BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Iran ta buƙaci mu yi wata ganawar a Qatar - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 29 ga watan Yunin 2026.
Ko akwai ƙasar Afirka da za ta iya kai wasan ƙarshe na Kofin Duniya?
Nahiyar Afirka ta kafa tarihi a gasar cin kofin duniya ta 2026 bayan da ta samu ƙasasheguda 9 da suka tsallaka zuwa zagayen ƴan 32.
Me ya sa girgizar ƙasar Venezuela ta yi muni?
Kimanin mutum 1,500 ake tunanin sun mutu yayin da wasu 3,360 suka jikkata sakamakon girgizar ƙasa a Venezuela, a cewar gwamnati, yayin da masu aikin ceto ke ci gaba da neman waɗanda suka tsira da rayukansu, iyalai kuma suna jiran tsammani.
Ko sakamakon zaɓen 2023 zai iya zama madubin na 2027?
Bisa ga bayanan zaɓukan fitar da gwanayen ƴantakarar da suka fatata a 2023 ne za su sake karawa a zaɓen na 2027.
Yawan sojoji ko kayan aiki: Me Najeriya ta fi buƙata don yaƙar matsalar tsaro?
Matsalar ƙarancin wadatattun sojoji da ingantattun kayan aikin dakarun na daga cikin abubuwan da masana ke dangantawa da koma-bayan da Najeriya ke samu wajen magance matsalolin tsaron da take fuskanta.
Da gaske ne Amurka ta kawo karshen ‘kisan’ Kiristoci a Najeriya?
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohi 19 na Arewacin Najeriya ta yi watsi da ikirarin Shugaban Amurka, Donald Trump, cewa sojojin Amurka sun kawo ƙarshen kashe-kashen Kiristoci a Najeriya.
Ƙasashen Afirka 10 mafiya zaman lafiya a 2026
Rahoton ya gano cewa zaman lafiya ya yi kasa da gwargwadon kashi 0.7% a cikin shekara daya da ta gabata, wanda hakan ya nuna cewa zaman lafiyar duniya ya ragu karo na 12 a jere.
Ƙasar da mata ke fama da matsalar fyaɗe
Lamarin da ya faru a Begusarai a jihar Bihar ya kusa yin kamanceceniya da mugun irin cin zarafin da aka yi wa wata mata a lokacin da ake yi mata fyade a shekarar 2012.
Abin da jam'iyyun hamayya ke cewa game da 'yansandan jihohi
Jam'iyyun hamayya na ADC da PRP a Najeriya sun soki matakin samar da 'yansandan jihohi
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 29 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 29 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
KAI TSAYE, Lewandowski na daf da komowa Chicago Fire da taka leda
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Gasar kofin duniya 2026: Me kuke son sani kan wasan Brazil da Japan?
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Ingila da Ghana har da hasashe da ƙididdigar karawar
Arsenal na son Monga, Xhaka ya dage kan Chelsea, Diomande ya zabi PSG kan Liverpool
Ɗan wasan gefen Ivory Coast, Yan Diomande, ya bayyana cewa PSG ce zaɓinsa na farko idan ya yanke shawarar barin RB Leipzig a kakar bazara mai zuwa
Me ya sa ba a shimfiɗa tutar Saudiyya da Iraki a ƙasa ba a Gasar Kofin duniya?
Tutar Saudiyya da ta Iraki ba a shimfiɗa su a ƙasa a lokacin da ake take kasa da kasa kafin fara wasa a gasar Kofin Duniya, saboda suna ɗauke da rubuce‑rubucen addini.
Yadda wasu suka yi imani da sihiri da addu'o'i don neman nasara a Gasar Kofin Duniya
Dalia na cikin tarin mutanen da suke kiran kansu mayu, suna yin tsafi da gudanar da al'adu don taimaka wa Lionel Messi da sauran ƴan wasan Argentina.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda yarjejeniyar ibada a masallacin Qudus ke cikin barazana
Israeli nationalists are increasingly flouting a convention on how faiths share the al-Aqsa mosque compound.
Yadda sabuwar fasaha ta gano sabbin duniyoyi a sararin samaniya
Sama da taurari miliyan 60, da kuma duniyoyi da curin taurari, aka ɗauka ta hanyar na'urar hangen nesa ta Euclid a watan Maris ɗin 2025.
Abu 4 da wasu ƴan Najeriya ke fargaba game da ƴansandan jihohi
Wasu ƴan Najeriya sun fara nuna damuwar game da dokar kafa ƴansandan jihohi, wadda suke ganin za ta haifar da tarin matsaloli a ƙasar.
'Dalilinmu na rufe sansanin 'yan gudun hijira na Bama'
Gwamnatin Borno ta ce za a tsugunnar da 'yan gudun hijira Bama ne a wasu garuruwa shi ya sa aka rufe sansanin
Shari'o'i nawa ake yi wa Nasir El-Rufai?
An shafe kusan kwanaki 150 ana tsare da tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a hannun hukumomi kan wasu shari'o'i da ake masa.
Kafafen watsa labaran Isra'ila sun fara sukar Trump: Ko mene ne dalili?
Kafofin watsa labarai na Isra'ila, waɗanda a baya suke kiran Donald Trump "babban aboki" na ƙasar, kwatsam sun sauya salon maganganunsu bayan rattaɓa hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin Amurka da Iran.
Da gaske ne dora ƙanƙara kan ƴaƴan maraina na inganta maniyyi?
Batun ƙara yawan maniyyi da ƙwayoyin haihuwar maza na ci gaba da ɗaukar hankalin miliyoyin mutane a shafufan Istagram da TikTok, tun watan Janairu.
Wane aiki ƴan sandan jihohi za su riƙa yi a Najeriya?
Ƙudirin dokar ya tanadi cewa gwamnonin jihohi za su samu ikon naɗa kwamishinonin ƴan sanda na jihohinsu daga cikin jami'an rundunar da ke aiki a jihar, tare da ba su umarni kai tsaye kan harkokin tsaro.
Ƙasashe 10 da suka fi sayar da makamai a duniya a 2026
Mafi yawan ƙasashen duniya da ba sa iya ƙera makaman da za su yi amfani da su kan buƙaci sayo maakaman ne daga ƙasashen duniya.
Me ya ba ƙungiyar IS damar faɗaɗa tasirinta a arewa maso yammacin Najeriya?
Kungiyar masu iƙrarin jihadi ta IS a watan Mayu ta sanar da harin farko da reshen ta na yankin Sahel ya kai a yankin arewa maso yammacin Najeriya, musamman a jihohin Sokoto da Kebbi.
Atiku ya yi zargin raunana ƴan adawa saboda hukuncin kotu kan NDC
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 28/06/2026.
An kama mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko Haram ne bayan dawowa Hajji a Najeriya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 27 ga watan Yunin 2026.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































