BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ina Tinubu yake kuma yaushe zai koma Najeriya?
Bayo Onanuga ya fitar da sanarwar cewa duk da shugaban ba ya Najeriya yana cikin ƙoshin lafiya sannan kuma yana iya gudanar da shugabancin ƙasa.
KAI TSAYE, Sojojin Amurka takwas sun ji rauni a harin Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 28/00/2026
Ƴaƴan fitattun ƴan siyasar Najeriya da ke takara a zaɓen 2027
Bayanan da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar sun nuna cewa mutum 20 daga cikin ƴaƴan fitattun ƴan siyasa a Najeriya ke neman muƙamai daban-daban.
Haaland na jan hankalin ƙungiyoyin Turai, Barcelona na sanya ido kan Estevao
Ƙungiyoyi na sha'awar sayen Erling Haaland yayin da ake cikin rashin tabbas game da makomar Man City, Barcelona na sa ido kan Estevao, kuma Joao Felix na iya komawa Turai da taka leda.
Shin AI zai iya kawar da mutane - kuma ta yaya?
Masu bincike sun bayar da gargaɗi mai ƙarfi game da haɗarin da ke tattare da fasahar AI ta zama mara amfani - Wakilin Yanar Gizo Joe Tidy ya duba wasu yanayi da suke tunanin za su iya faruwa.
'Yadda kayan gyaran fata suka ɓata mini fuska'
Bayan an yi mata magani, ta fara nuna karin sha'awa ga batutuwan lafiyar fata da kuma taimaka wa mutanen da ke kewaye da ita.
Trump ya ce yana sa ran ci gaba da tattaunawa da Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 27/09/2026
Munanan hatsarin jirgin ruwa 6 a tarihi
Kasashe da dama sun fuskanci hatsarurrukan jiragen ruwa, wasu daga cikinsu kuma sun bar tarihi a duniya saboda yawan mutanen da suka mutu a cikinsu.Mais à l'échelle mondiale, il y en a bien pire. Certaines de ces tragédies ont marqué l'histoire.
Awara ko kaza: Wacce ce ta fi muhimmanci a jiki?
Muhawara ce da aka daɗe ana yi a wuraren cin abinci har ma da tsakanin masana harkar abinci.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 28 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 28 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 28 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 27 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Oshoala: Ƴar Najeriya Musulma da ta fi samun nasara a ƙwallon mata a Afirka
Ana ɗaukar ta a matsayin ɗaya daga cikin zaratan ƴan wasan ƙwallon mata na zamaninta, kuma tana cikin ƴan wasan ƙwallon mata na Afirka da suka fi shahara.
Hukunci uku da za a iya yanke wa Man City bayan samun ta da laifukan kashe kuɗi
An ɗauki fiye da shekara biyu, amma da alama an yanke hukunci a ƙarshe kan tuhume-tuhume 115 da aka yi wa Man City. Ga abin da hakan ke nufi.
Bayern na harin Olmo, Alexander - Arnold ba zai bar Madrid ba
Bayern Munich na zawarcin Dani Olmo, Trent Alexander-Arnold zai ci gaba da zama a Real Madrid, kuma ƙungiyoyin Premier League na nuna sha'awar ɗaukar Micky van de Ven na Tottenham.
Me ya sa Ingila ba ta cika samun nasara a kan manyan ƙasashe ba?
Matsalar Ingila ita ce idan ana maganar wasanni da ƙasashen da ke cikin goma na farko a jadawalin FIFA, tarihinsu bai da kyau.
Afcon 2027: Najeriya ta doke Madagascar a neman shiga gasar Afirka
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 20 zuwa 26 ga watan Satumbar 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Abubuwa biyar da mata ba sa so
Maryam Hassan Baba ƙwararriyar mai bada shawarwari kan aure da zamantakewar iyali, kuma wadda ta kafa ƙungiyar masu bada shawara ta Northen Therapist ta shaidawa BBC cewa duka mata ba su taru sun zama ɗaya ba kuma kowace na bayyana abubuwan da ba ta so ne bisa laʼakari da abin da ya same ta ko ta ci karo da shi.
Me zai faru da ƙasashen da suka dogara da arzikin mai idan duniya ta rage buƙatarsa?
Wani rahoto ya bayyana cewa ƙasashe irin su Aljeriya, Najeriya, Angola, Iran, Iraki da Libiya na daga cikin waɗanda suka fi dogaro da kuɗaɗen man fetur wajen tafiyar da kasafin kuɗinsu da kuma samar da ayyukan gwamnati.
Mece ce kujerar dindindin a MDD da Najeriya ke yawan nema a taron UNGA?
A jawabin da ya gabatar a zauren taron, Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya sake jaddada buƙatar bai wa Afirka damar samun kujerar.
Iran ta sake yi wa Amurka gargaɗi
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 26/09/2026
Aikin wutar lantarkin Mambilla da muhimmancinsa ga Najeriya
Kotun ta yi watsi da buƙatun kamfanin Sunrise Power and Transmission Company Limited na neman biliyoyin daloli kan aikin samar da wutar lantarki na Mambilla
China na son kawo ƙarshen yaƙin Iran amma ba yadda Amurka ke so ba
Yaƙin Iran na daga cikin manyan batutuwan da suka kasance a ajandar tattaunawar shugabannin Amurka Donald Trump da Xi Jinping a ranar Alhamis.
PDP ta saka ranar zaɓen fitar da gwanin gwamnan Gombe
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 25/09/2026
Buƙatu 7 da Najeriya ta miƙa a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
A ranar Alhamis ne Najeriya ta yi jawabi ga wakilan ƙasashe a yayin zama na 81 na Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) da aka gudanar a birnin New York na ƙasar Amurka.
Yadda wakilai suka ƙaurace wa jawabin Netanyahu a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya
Gomman wakilai da jami'an diflomasiyya daga ƙasashe da dama sun fice daga zauren Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA) yayin da Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya fara gabatar da jawabinsa, a ranar Alhamis.
Su wane ne za su jagoranci yaƙin zaɓen Atiku Abubakar?
Daga cikin waɗanda suka fi jan hankali a jerin sunayen akwai tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai wanda yake tsare yana fuskantar shari'o'i daban-daban daga wajen hukumomin Najeriya.
Wane zaɓi ya rage wa Pantami bayan kotu ta soke takararsa?
Har yanzu jama'a na ci gaba da muhawara makomar takarar gwamnan jihar Gombe da Farfesa Ali Isa Pantami ke yi a zaɓen da ke tafe.
Jihohi 7 da suka fi arziƙin ma'adinai a Najeriya
Duk da cewa man fetur ya daɗe yana zama tushen mafi yawan kuɗaɗen shiga na ƙasar, masana tattalin arziki da masana harkokin ma'adinai na ci gaba da jaddada muhimmancin amfani da dimbin ma'adanan da ke kwance a jihohi daban-daban domin bunƙasa tattalin arziki.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































