BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƴan siyasar Najeriya da ke kan ƙadami tun daga 1999
Bayan shekara 27 da fara Jamhuriya ta Huɗu a Najeriya, akwai ƴan siyasa da tun 1999 ake damawa da su. Wasu ba su taɓa rabuwa da muƙami ba, wasu sukan koma gefe su dawo, wasu kuma sun koma adawa ko takara ne.
KAI TSAYE, Iran da Amurka za su rattaɓa hannu kan yarjejeniya ranar Juma'a a Switzerland
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 15 ga watan Yunin 2026.
Arsenal da Liverpool na zawarcin Bouaddi,Manchester City na son Branthwaite
Ayyoub Bouaddi ya taka muhimmiyar rawa a wasan da Morocco ta yi da Brazil inda suka yi kunnen doki a gasar cin kofin duniya ta 2026, kuma wannan ne ya Arsenal da Liverpool ke zawarcinsa
Yadda batun gyaran dokar zaben Najeriya ke janyo ce-ce-ku-ce gabanin zaben 2027
'Yan siyasa, ƙungiyoyin farar hula da masana harkokin mulki na ci gaba da kira da a yi gyare-gyare a tsarin zaɓe gabanin babban zaɓen shekarar 2027, suna masu cewa hakan zai taimaka wajen ƙarfafa gaskiya, da kuma ingancin zabe, da ita kanta dimokuraɗiyyar.
Mawaƙan Najeriya da suka taba halartar tarukan duniya
Wannan maƙalar ta tattaro wasu mawaƙan Najeriya da suka taɓa halartar tarukan wasannin ƙwallo da ma wasu tarukan daban na duniya.
Gasar kofin duniya 2026: Netherlands da Japan sun raba maki a tsakaninsu
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Netherlands da Japan har da hasashe da ƙididdigar karawar
Yadda ake ci gaba da ginin cocin da ta fi kowacce tsayin gini a duniya
Duk da cewa ana ci gaba da ginin, shekara 100 bayan mutuwar mutumin da ya fara shi, gina Sagrada Família ya zamo babban ƙalubale da ba kasafai ake ganin irin shi ba.
Ko kankana na iya maye gurbin maganin karfin maza?
Masu bincike a Amurka sun kwatanta aikin kankana a jikin mutum da irin wanda maganin karfin maza ke yi.
Manyan hafsoshin sojin Najeriya da matsalar tsaro ta rutsa da su
A ranar Asabar, 13 ga Yunin shekarar 2026 ne gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar Janar Rabe mai ritaya a hannun masu garkuwa.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 15 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 15 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 15 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 14 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Ko Ronaldo zai lashe kofin duniya a gasa ta shida da zai buga?
Cristiano Ronaldo zai wakilci Portugal a gasar kofin duniya 2026, karo na shida da zai buga wasannin. Shin ko zai lashe kofin da bai taɓa ɗauka ba a tarihi?
Arsenal da Man City da Man U na son Ndiaye, PSG za ta cefanar da Barcola
Arsenal ta bi sahun Manchester City da Manchester United wajan zawarcin dan wasan Everton da Senegal, Iliman Ndiaye mai shekara 26
Gasar kofin duniya 2026: An raba maki tsakanin Brazil da Moroko
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Brazil da Morocco har da hasashe da ƙididdigar karawar
Real Madrid ta kusan kammala cinikin Silva, Bayern Munich na son Rashford
Ana sa ran Real Madrid za ta kammala cinikin sayan dan wasan Portugal Bernardo Silva, mai shekara 31,bayan wa'adin kwantaraginsa ya zo karshe a Manchester City a karshen watan da mu ke ciki.
Ƴan uwa da za su buga kofin duniya a ƙasa daban-daban
Gasar kofin duniya ta bana ja ta ja hankali, musamman da wasu iyalai za su fuskanci juna a wasannin da za a buga sama da 100 tsakanin tawaga 48 a Amurka da Canada da kuma Mexico.
Gasar kofin duniya 2026: Ghana ta bukaci a duba dalilin hana Partey shiga Kanada
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan gasar kofin duniya 2026 da aka fara ranar Juma'a a birnin Mexico
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Gwamnonin Najeriya da ke neman kujerar sanata a zaɓen 2027
Kamar yadda aka saba a duk kakar zaɓe, a wannan karon ma haka abin yake domin tuni wasu gwamnonin sun bayyana sha'awarsu ta yin takarar majalisar ta dattijai.
Ya kamata Isra’ila ta daina kai hare-hare a Lebanon - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi, 14 ga watan Yuni, 2026.
Wane ne Janar Rabe da ya rasu a hannun ƴanbindiga?
A kwanakin baya ne dai ƴanbindida suka yi garkuwa da Janar Rabe da matarsa a Katsina, inda daga baya suka nuna su a bidiyo suna kira ga hukumomin Najeriya su ceto su.
Yadda mutuwar Janar Rabe Abubakar a hannun ƴan bindiga ta yamutsa hazo a Najeriya
Mutane da dama sun bayyana alhini tare da nuna damuwa kan yadda babban jami'in tsaro kamarsa, da ya shafe shekaru yana aiki a fannin tsaro zai iya fadawa hannun masu garkuwa da mutane har ya rasa ransa a hannunsu.
Yadda laƙantar tsuguno zai yi tasiri ga lafiyarku
Bidiyon yadda masu yawon buɗe ido da ke yunƙurin koyan yadda ake tsgugunawa da kyau sun bazu a shafukan intanet - amma masana sun ce sha'awar da ake nunawa kan iya yin hakan na nuni da muhimmancin da ke akwai na ganin an ci gaba da iya motsa ɓangarorin jiki yayin da ake tsufa.
Za a binne tsohon jagoran addinin Iran Ali Khamenei ranar 8 ga Yuli
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar, 13 ga watan Yuni, 2026.
Abin da dokar kafa ƴansandan jihohi a Najeriya ta ƙunsa
Shugaba Tinubu ne ya buƙaci majalisun tarayyar Najeriya su yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar na 1999 kwaskwarima domin kafa ƴansandan jihohi, amma gwamnoni ne za su riƙa naɗa kwamishinan ƴansandan a jihohinsu.
Yadda ƴan fashin daji suka halaka mutane 18 a jihar Zamfara
Jama'a a garin Goro-Namaye da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara, na ci gaba da alhinin mutuwar wasu mutane goma shatakwas da 'yan fashin daji suka halaka yayin wani mummunan farmaki da suka kai a ranar Juma'a da safe.
Su wane ne kwamandojin ISWAP biyu da suka miƙa wuya ga sojin Najeriya?
Rundunar sojin ta ƙara da cewa miƙa wuyan da suka yi na ƙara tabbatar da nasarar da take samu na yaƙi da ƴan ta'adda a yankin tafkin Chadi.
Me zai faru idan aka ba AI damar gudanar harkokin duniya?
Gwaje-gwaje sun nuna yadda fasahar AI ke nuna halin rashin tabbas idan aka bar su ba tare da sanya musu ido ba.
Wane ne Mahdi, yaushe zai bayyana kuma a ina?
Kusan ilahirin al'ummar Musulmin duniya sun yi imani cewa a ƙarshen zamani za a yi wani mutum bawan Allah mai suna Mahdi wanda zai yaƙi zalunci sannan ya tabbatar da adalci.
Me ya sa Najeriya ke martaba ranar 12 ga watan Yuni?
Zaɓen shugaban ƙasa na ranar 12 ga watan Yunin 1993, shi ne na farko a Najeriya bayan juyin mulki na 1983.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































