Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana
Arsenal ko PSG? Wa zai lashe Champions League na bana
An wallafa
"Muna da ƙwarin gwiwar lashe Champions League a bana"
Yayin da Arsenal da PSG za su fafata a wasan ƙarshe na gasar ranar Asabar, magoya bayan ƙungiyoyin biyu sun bayyana fatansu.
🎥 - Mohammed Abdu/ Abba Auwalu