Me ya kai gwamnonin hamayya cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu?
Me ya kai gwamnonin hamayya cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu?
An wallafa
A yayin ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman neman zaɓen Shugaba Tinubu, ciki har da wasu manyan jiga-jigan jamʼiyyun adawa, irinsu Wike, Gwamna Adeleke da Soludo.
Shin me ya kai sunayensu cikin kwamitin kuma me hakan ke nufi? Ku kalli wannan bidiyon.