Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo

Bayanan bidiyo, Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo
Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo
An wallafa

Mu ma za mu iya fitowa mu taka leda kamar kowa, in ji Farida Abdulwahab, 'yar arewan da ke buga ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Super Falcons ta Mata ta Najeriya, yayin da suke wasannin samun cancantar zuwa Gasar Olympics ta Duniya a 2027.