Yadda za ku gane ko wayarku na cikin waɗanda NCC za ta rufe
Yadda za ku gane ko wayarku na cikin waɗanda NCC za ta rufe
An wallafa
Kun san cewa za a iya rufe wayarku idan ba a tantance ta ba?
Usman Mamman, daraktan ba da lasisi a hukumar kula da sadarwa ta Najeriya, ya bayyana yadda za ku gane ko an tantance wayarku, da kuma matakan da za ku bi domin tantance ta, don guje wa yiwuwar rufe ta



