Yadda ake noman zamani a cikin ɗaki

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon
Yadda ake noman zamani a cikin ɗaki
An wallafa

Kun taɓa sanin yadda ake yin noma a ɗaki?

Wani matashi mai noman zamani wanda ake kira ʼGreen houseʼ wanda ba ya jiran zuwan damuna ya bayyana mana yadda ake yin shi da kuma yadda tsarin ke ƙara samun karɓuwa a Najeriya.