Dalilan da ke janyo yi wa yara mata auren wuri a Najeriya

Bayanan bidiyo, Dalilan da ke janyo yi wa yara mata auren wuri a Najeriya
Dalilan da ke janyo yi wa yara mata auren wuri a Najeriya
An wallafa

A baya-bayan nan uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga iyaye da shugabanni da al'umma gaba ɗaya su haɗa kai wajen kawo ƙarshen auren wuri tare da tabbatar da kare haƙƙoƙin ƴaƴa mata.

Mun tattaro wasu bayanai daga Lauya Huwaila, mai rajin kare haƙƙin mata, kan dalilan da suka sa matsalar ke ƙara yawa a arewacin Najeriya.