Namiji ungozoma da ya shahara wajen ceton rayukan mata

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Namiji ungozoma da ya shahara wajen ceton rayukan mata

Robert na zaune ne a garin Tiati da ke Kenya, ɗaya daga cikin wurare mafiya hatsari ga macen da za ta haihu, inda alƙaluma suka nuna cewa mata 488 ke haihuwa sanadiyyar juna-biyu ko kuma a lokacin haihuwa.

Wannan bidiyo na nuna rawar da Robert ke takawa, kasancewar kashi 7% ne kawai na ungozoma suka ksance maza a faɗin duniya.