Duk abin da ya kamata ku sani kan Gasar Cin Kofin Duniya ta 2027

An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1

A karon farko a tarihin Gasar Kofin Duniya, za a gudanar da gasar a ƙasashe uku: Amurka da Canada da kuma Mexico.

Wani babban sauyi da aka samu a gasar ta 2026 shi ne ƙarin yawan ƙasashen da za su fafata zuwa 48.

Birane 16 a nahiyar arewacin Amurka ne za su karɓi baƙuncin gasar, inda za a fara gasar a birnin Mexico City a ranar 11 ga watan Yunin, inda za a yi wasan ƙarshe ranar 19 ga watan Yulin 2026 a birnin New Jersey na ƙasar Amurka.

Ga cikakken bayani: