...Daga Bakin Mai Ita Tare da Azeema ta Gidan Badamasi

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita Tare da Azeema gidan Badamosi
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 37, shirin ya tattauna da 'yar fim Azeema ta shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ta amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ta shiga harkar fim da tasirin da mahaifiyarta a kanta.

Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai

Tacewa: Fatima Othman

Ga wasu na baya da za ku so ku kalla: