...Daga Bakin Mai Ita Tare da Sadiq Muhammad Yelwa

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita Tare da Sadiq Muhammad Yelwa
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 36, shirin ya tattauna da fitaccen ɗan fim ɗin nan da ke fitowa a shirin Kwana Casa'in wato Sadiq Muhammad Yelwa, wanda aka fi sani da Lukman ɗan gwamna, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Ga wasu na baya da za ku so ku kalla: