BBC News,
Hausa
Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
Labaran Duniya
Kallo
Sauraro
Sassa
Labaran Duniya
Zaɓen Najeriya 2027
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Zaɓen Najeriya 2027
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Bashir Tofa: Hotunan jana'izar tsohon dan takarar shugaban Najeriya
Karanta rubutu kawai domin rage cin data
Bayanan hoto,
An yi jana'izar tsohon dan takarar shugaban Najeriya Bashir Othman Tofa a gidansa da ke unguwar Gandun Albasa a birnin Kano na Najeriya
An wallafa
3 Janairu 2022
Bayanan hoto,
Dimbin mutane suka halarci jana'izar ciki har da mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Bayanan hoto,
Tsohon gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau da dattijo Uba Lida na cikin fitattun mutanen da suka halarci jana'izar
Bayanan hoto,
Shi ma tsohon Ministan Harkokin Noma na Najeriya Alhaji Sabo Nanono ya halarci jana'izar
Bayanan hoto,
An binne shi ne a tsakanin kabarin mahaifinsa da na mahaifiyarsa
Bayanan hoto,
Mutane da dama sun bayyana marigayin a matsayin mutum mai son ci gaban Najeriya da taimakon jama'a
Bayanan hoto,
Bashir Tofa ya rasu da asubahin nan yana da shekara 74 a duniya
Karanta karin labarai
Jihar Kano
Najeriya
Tsallake Kashe ƙwarƙwatar ido ka ci gaba
Kashe ƙwarƙwatar ido
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
01:43
Bidiyo,
Abin da ya kamata ku sani kan jirgin sojin Najeriya da ya faɗi
, Tsawon lokaci1,43
02:24
Bidiyo,
Wasu abubuwa 10 da ke kashe aure
, Tsawon lokaci2,24
01:38
Bidiyo,
Yadda jam'iyyar APC ke neman faɗawa rikici a Zamfara
, Tsawon lokaci1,38
02:09
Bidiyo,
Yadda Kanawa ke murnar dawowar ruwan famfo
, Tsawon lokaci2,09
01:27
Bidiyo,
Abin da ƴansanda suka ce kan hawan doki a Kano
, Tsawon lokaci1,27
02:33
Bidiyo,
Wasu halayen mata da maza ba sa so
, Tsawon lokaci2,33
01:30
Bidiyo,
Matar da aka yi wa allurar mutuwa sau biyu amma ba ta mutu ba
, Tsawon lokaci1,30
03:12
Bidiyo,
'Wasu matan ba su san suna ɗauke da cutar da ke sa mace gemu ba'
, Tsawon lokaci3,12
02:03
Bidiyo,
Ƴaƴan manyan ƴansiyasar Najeriya da ke takara a 2027
, Tsawon lokaci2,03
04:10
Bidiyo,
Abin da ya sa na raba jiha da tafiyar Rarara - Mansura
, Tsawon lokaci4,10
01:40
Bidiyo,
Wa ke jagorantar Najeriya idan Tinubu da Shettima ba sa ƙasa?
, Tsawon lokaci1,40
01:51
Bidiyo,
Sauye-sauyen da Saudiyya ta yi game da aikin Hajjin 2027
, Tsawon lokaci1,51
01:49
Bidiyo,
Batutuwan da ke mamaye taron UNGA
, Tsawon lokaci1,49
02:18
Bidiyo,
Su wane ne mayaƙan Houthi a Yemen?
, Tsawon lokaci2,18
01:59
Bidiyo,
‘Mun sha fitsarinmu da gumin jikinmu saboda wahala’
, Tsawon lokaci1,59
Karshen Kashe ƙwarƙwatar ido
Babban Labari
KAI TSAYE
,
Mun lalata jiragen yaƙin Amurka 81 - Iran
Shin sulhun Sanata Barau da Abba Bichi zai ɗore?
Sa'o'i 3 da suka wuce
Ƴansiyasa 5 da suka yi wa Tinubu alƙwarin miliyoyin ƙuri'u a 2027
Sa'o'i 8 da suka wuce
Labarai na musamman
Yadda wani fasinja ya yi 'yunƙurin buɗe ƙofar jirgi' kafin saukarsa a Legas
7 Oktoba 2026
Mene ne ke ruruta wutar rikici a jam'iyyar APC a Kano?
7 Oktoba 2026
Munanan haɗurran jiragen sama 14 da suka girgiza Najeriya
7 Oktoba 2026
Jagororin Taliban huɗu da Kotun ICC ta bayar da sammacin kama su
7 Oktoba 2026
Jihohin Najeriya 10 da suka fi yawan masu rajistar zaɓe a 2026
6 Oktoba 2026
Yadda ƴan mata biyu tagwaye suka rasu a cikin sa'a 48 a Yobe
6 Oktoba 2026
Jerin sunayen sojoji 25 da suka rasu a hatsarin jirgin soji a jihar Ondo
6 Oktoba 2026
Jihohin Najeriya da jam'iyyun hamayya ke da ƙarfi gabanin zaɓen 2027
6 Oktoba 2026
Labaran da suka fi shahara
1
KAI TSAYE
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
2
Ƴansiyasa 5 da suka yi wa Tinubu alƙwarin miliyoyin ƙuri'u a 2027
3
Shin sulhun Sanata Barau da Abba Bichi zai ɗore?
4
Ƙasashen da Amurka ta yi amfani da sansanonin sojinsu a yaƙin Iran
5
KAI TSAYE
Arsenal ta kusan tsawaita yarjejeniyar Rice da albashi mai tsoka
You might also like:
news
|
sport
|
weather
|
worklife
|
travel
|
future
|
culture
|
world
|
business
|
technology