Jihohin da Tinubu ka iya fuskantar ƙalubale a zaɓen 2027
Jihohin da Tinubu ka iya fuskantar ƙalubale a zaɓen 2027
An wallafa
Yayin da zaɓen shugaban Najeriya na shekarar 2027 ke ƙara matsowa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fuskantar ƙalubalen siyasa a wasu jihohi da ka iya zama masa tarnaki, yayin da yake neman samun nasara domin yin wa'adi na biyu a zaɓen mai zuwa.



