...Daga Bakin Mai Ita tare da mawaki Morell Akila

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da mawaki Morell Akila
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 39, shirin ya tattauna da wani mawaki Morell Akila, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo: Bashir Idris

Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa: Umar Rayyan