Coronavirus a duniya: Yadda annobar ta sauya duniya cikin wata shida

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda annobar cuta korona ta sauya duniya cikin wata shida
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A ranar 31 ga watan Disamba ne gidan talbajin na China ya bayar da rahoton cewa a karon farko an samu bullar cutar numoniya a Wuhan.

Amma cikin wata shida kawa, annobar ta sauya duniya inda fiye da mutum 400,000 suka mutu.