Yadda za ku gane bambancin coronavirus da mura

Bayanan bidiyo, Bidiyon yadda za ku gane bambancin coronavirus da murar bazara
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyo ya fayyace muku yadda za ku gane bambancin coronavirus da murar lokacin bazara da aka saba yi.

An fara wallafa shi ranar 29 fa watan Afrilun 2020