Cikin hotuna: Masallacin Manzon Allah na Madina

Hoton Masallacin Madina daga sama, ga gina-gine da makabarta duk a gefen masallacin.
Bayanan hoto, Hoton Masallacin Madina daga sama, ga gina-gine da makabartar baki'a duk a gefen masallacin.
An wallafa
Daya daga cikin kofofin masallacin, su nan wannan kofar ''King Fahd Gate'' wato kofar Sarki Fahad
Bayanan hoto, Daya daga cikin kofofin masallacin, sunan wannan kofar ''King Fahd Gate'' wato kofar Sarki Fahad.
Yadda ma'aikatan masallaci suke tsaftace cikin Rauda
Bayanan hoto, Yadda ma'aikatan masallaci suke tsaftace cikin Rauda.
Masu ziyara kenan a kabarin Manzon Allah (SAW)
Bayanan hoto, Masu ziyara kenan a kabarin Manzon Allah (SAW).
Wani daga cikin ladanan Masallacin Madina ke kiran sallah
Bayanan hoto, Wani daga cikin ladanan Masallacin Madina yayin da yake kiran sallah.
Kayatattun fitulun da ke cikin Raudah
Bayanan hoto, Kayatattun fitulun da ke cikin Raudah.
Wani daga cikin sashen cikin Raudah
Bayanan hoto, Wani sashe a cikin Raudah.
Hoton wani sashe na saman rufin masallacin, ga tsanwar kubba nan a sama, da kuma sauran kubbobi a zagaye.
Bayanan hoto, Hoton wani sashe na saman rufin masallacin, ga Koriyar Kubba nan a sama, da kuma sauran kubbobi a zagaye.
Kayatattun fitilu kan wasu ginshikai na cikin masallaci
Bayanan hoto, Kayatattun fitilu kan wasu ginshikai na cikin masallacin.
Hoto kofar da dakin kabarin Manzon Allah (SAW) ya ke garkame da kwado
Bayanan hoto, Hoton kofar da dakin kabarin Manzon Allah (SAW) ya ke garkame da kwado.
Yadda aka kawata saman cikin massalacin
Bayanan hoto, Yadda aka kawata saman cikin masallacin.
Hoton Masallacin Madina da kewaye da dare
Bayanan hoto, Hoton Masallacin Madina da kewaye da dare

Dukkan hotunan hakkin mallakar hukumar masallacin ne.