'Selfie na da dangantaka da tabin hankali'

Bayanan bidiyo, Ko selfie na da dangantaka da tabin hankali?
An wallafa

Masana sun gudanar da bincike kan yadda mutane ke daukar hotunan kansu (selfie) suna wallafawa a shafukan sada zumunta, sun ce yawan selfie yana da dangantaka da tabin hankali.