Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da ya sa na yi waƙar Samarin Shaho - Fati Halidou
Abin da ya sa na yi waƙar Samarin Shaho - Fati Halidou
Fati Halidou, wadda ta shahara da waƙoƙi irin su 'Fulbeʼ ta bayyana yadda rayuwarta ta faro daga Jamhuriyyar Nijar zuwa yanzu.