Komai na tuna min da mahaifina - Zahra Buhari

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Komai na tuna min da mahaifina - Zahra Buhari
An wallafa

Ɗiyar marigayi Muhammadu Buhari, Zahra ta ce kewarsa da suke yi ba za ta misaltu ba.

Kazalika, Sheikh Qaribullah Kabara ya ce marigayin na ba wa malamai dama su yi masa nasiha a lokacin mulkinsa.

- Fatima Othman/Aminu Kutama