Ko Trump ya tsoma baki don a soke jan katin da aka bai wa Balogun?
Ko Trump ya tsoma baki don a soke jan katin da aka bai wa Balogun?
An wallafa
Janye dakatarwar da Fifa ta yi wa ɗan wasan Amurka, Folarin Balogun na ci gaba da ɗaukar hankalin magoya bayan ƙwallon ƙafa game da yadda ake ganin Donald Trump na yi katsalandan a harkokin wasanni.
Ko hakan ne?
Tace bidiyo - Fatima Othman