Saƙon Barka da Sallah a harsunan Afirka

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Saƙon Barka da Sallah a harsunan Afirka
An wallafa

Barkanmu da Sallah!

Ma'aikatan BBC na yi muku gaisuwar sallah a harsuna daban-daban na faɗin Afirka.

Wane harshen BBC ne ya fi burge ku?

Tace hoto - Fatima Othman