Me ya sa ake taƙaddama kan sanya hijabi a makarantun Najeriya?
Me ya sa ake taƙaddama kan sanya hijabi a makarantun Najeriya?
An wallafa
Ƴan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da wani hukuncin Kotun Ɗaukaka a Najeriya da ya hana ɗalibai sanya hijabi a wata makarantar sakandire da ke Ibadan.
Ga cikakken bayani game da wannan batu.
Bidiyo - Fatima Othman