Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da muka sani kan harin jirgin sojin Najeriya a Borno
Abin da muka sani kan harin jirgin sojin Najeriya a Borno
A ranar Asabar ne wani harin jirgin yaƙi ya kashe gomman mutane da suka je cin kasuwar Jilli da ke kan iyakar jihohin Borno da Yobe.
Sai dai sojojin sun ce sun kai harin ne kan mayaƙan Boko Haram da ke kasuwar. Mun yi nazari game da abin da ya faru.