Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mene ne ke rage sha'awar saduwa tsakanin ma'aurata?
Mene ne ke rage sha'awar saduwa tsakanin ma'aurata?
An wallafa
Kun san cewa mizanin saduwa tsakanin maʼaurata na raguwa?
Masana na ci gaba da nazari game da yadda muʼamalar aure ke raguwa tsakananin maʼaurata a faɗin duniya. Ko me ya janyo hakan?