Kalli yadda mutanen Iran ke murna bayan yarjejeniyar tsagaita wuta

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Kalli yadda mutanen Iran ke murna bayan yarjejeniyar tsagaita wuta

Mutane sun taru a Tehran suna kaɗa tuta da rera waƙoƙi bayan Iran da Amurka sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.

Iran ta amince ta bar jiragen ruwa su riƙa wucewa ta mashigar Hormuz idan Amurka ta daina kai mata hari.

An cimma yarjejeniyar ne bayan sama da wata daya da aka kwashe ana gwabza yaƙi tsakanin ɓangarorin biyu.