Masu buɗe-baki da taron mabiya ɗariƙar sufaye cikin hotunan Afrika

.
Bayanan hoto, A wani yankin na Masar kuma, mabiya Addinin Islama sun shirya buɗe-baki a kan titi.
An wallafa
.
Bayanan hoto, Wani mutum tare da ɗansa yayin buɗe-baki a sansanin ƴan gudun hijira a ƙasar Somaliya.
.
Bayanan hoto, Ranar Laraba a birnin Al ƙahira, mabiya ɗariƙar sufaye na shirin gudanar da wani majalisi.
.
Bayanan hoto, Hotunan da Babajide Olatunji ƙwararren mai zane-zane ya nuna, sun ɗauki hankali a dandalin Art Basel fair da ke Hong Kong
.
Bayanan hoto, Irma Pany, mawaƙiya ƴar ƙasar Kamaru ranar Laraba yayin ɗaukar hoto
.
Bayanan hoto, Ranar Asabar yayin rufe gasar wasannin Afrika karo na 13 a birnin Accra da ke Ghana.