Tareni: Daɗaɗɗiyar al'adar sarrafa naman layya a ƙasar Hausa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Tareni: Daɗaɗɗiyar al'adar sarrafa naman layya a ƙasar Hausa
An wallafa

Kun taɓa ganin yadda ake yin tareni?

Tareni wata shahararriyar al’adar sarrafa naman Sallah ce a Sakkwato. Ku biyo mu a wannan bidiyon don ganin yadda ake yin ta.

Furodusa da ɗaukar bidiyo - Haruna Shehu Tangaza

Tace hoto - Fatima Othman